Ƴan ƙungiyar EFCC na ofishin kaduna sun gano buhunan a ranar talata 14, Maris 2017.
Economic Financial Crimes Commission (EFCC) sun gano MILIYAN 49 da aka ɓoye a buhu a filin jirgin sama na Kaduna.
A cewar Punch, ƴan kungiyar EFCC na ofishin Kaduna sun gano Buhunan a ranar talatala 14, Maris 2017.
A cikin magana da yan jarida, Shugaban EFCC kaduna, Ibrahim Bappa ya ce mutanensa sun gano buhun, bayan sun ji warin sabon kuɗi ne a cikin jakar ba tare da kowa kusa ba.
A cewar Premium Times, Bappa ya ce mai kuɗin bayan ƴan lokuta ya iso, amma ya kasa faɗa musu dai dai nawa ne a cikin jakar, kuma ya kasa nuna musu takkadar nuna asalin kuɗin.
Yayin da ya gaza bada ainahin bayani game da kuɗin, a cikin baƙin ciki kawai sai ya ɓace kafin ƴan EFCC suka iso.
Ya Ƙara cewa "a kan binciken abinda ke cikin buhun, sai aka gano cewa sun ɗauka sabin takardun naira na N200 ɗaure guda 200, duka miliyan 40, kuma N50 ɗaure guda 180 , duka miliyan N9"
Ya ce: "Bincike cikin yanayin na a saman kaya da wani ƙudurin gano mai kuɗin, da kuma kama duk waɗanda ke bayan laifin"
Bappa kuma bayyana cewa kuɗin na da hatimi, da ya nuna cewa kuɗin ya zo tsaye daga kamfanin buga kuɗi na Najeriya.
from pulse.ng - Nigeria's entertainment & lifestyle platform online http://ift.tt/2n6c2LB
via IFTTT
