Review Cart.


Checkout Summary.

Total
Items:
> Total
Amount:
+ Delivery:+ Tax:= GRAND
TOTAL:

Send Order Pay with Paypal
View Cart () items.

Tuesday, 21 February 2017

Soyayya: Abubuwa 3 da bai kamata a damu da su a Alaƙar soyayya


Abubuwa 3 da bai kamata a damu da su a Alaƙar soyayya.

Abubuwa 3 da babu sakamako mara kyau a dangantakar ku.

Alaƙar soyayya, na biɗar zumunci daga ɓangaren ma’aurata, watau haɗin kai daga ɓangaren mace da kuma na mijinta, saboda zaman lafiya tsakanin su.

Ma’aurata su nemi hanyoyin da zai kyautata dangantakar su,kuma su ji daɗin kowane lokaci da suke da juna, duk abun da zai jawo baƙin ciki tsakani su, su kauce wa. Duk da yake akwai wahaloli da yawa a dangantaka da ya kamata a sa ma ido, ga abubuwa 3 da muka jera da bai kamata su kawo wahala a dangantaka ba.

1.Abotaka tare da abokan ma'aurata:

Abotaka da abokan mijinki, ko kuma matarka ba dole bane, watau, ya na yuwa baza ku ma yarda da juna ba, ba dole sai kun zama abokai ba, abun da ake nema a wurin ku kawai ɗaʼa.

2. Sanin tsohon Dangantakar su.

Hukunta mutum akan sanin mutane nawa suka yi alaƙa da su bai dace ba, ba abun da ya dace ya kawo damuwa bane. Wannan matar ko mijin da ke baka ko ke sha’awa, dake sa ku murna da nishaɗi, da ke sa ma fuskar ku murmushi, kada tsohon dangantakar su ya canza yade kuke ganin su, gaba ɗaya  babu amfanin tambayar su batun tsohon dangantakar su, in kun san zai jawo ɓacin rai.

3. kishi

Karamin kishi a dangataka kada ya dame ku, a gaskiya abun sha’awa ne, saboda ganin masoyin ku na son ku ba su kaɗai lokacin su a kowani lokacin na nuna soyayyar su, kuma ganin su tare da wasu na ɗan jawo kishi, ba abun mamaki bane, amman kada a bari ya jawo bakin ciki.



from pulse.ng - Nigeria's entertainment & lifestyle platform online http://ift.tt/2l4e3nJ
via IFTTT

Mix Theme

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Praesent id purus risus. Nulla sit amet velit eleifend, porta diam vehicula, cursus urna.
Your Picture

about me

about me

favourite Posts